» Wapka Coding » View post
Ga bayanin yadda zaka dora file a wapka naka mai CONCENT MANAGER
Da farko idan kayi log na wapka naka ananwapka
Sae ka Bude wap naka, sannan kayi kasa kadan zakaga

Concent Management
A karkashinshi akwae
Video Manager
Concent manager
Sae ka danna concent manager
Zakaga
Image
Music
Video etc.
Kamar haka

misali Sae kayi click akan IMAGE
bayan ya shiga, Sai ka shiga inda Aka rubuta CREATE NEW CATEGORY sai ka kirkiri category Kasamar suna Misali My Photos bayan kayi submit, Sae kayi back ka sake yi RELOAD zakaga Category ya bayyana kamar Haka

To sai kayi click akan Category naka zakaga ya budo ma kamar haka

TOH a wannan wajen Ya kamata kasan amfanin cid don sae ka saka cid a jikin code na filelist sannan Idan kayi upload zai fito Ga bayanin cid & filelist SHIGA NAN
bayan ka karanta bayanin a kasan da cid number suke akwai inda Aka rubuta Upload
to Sai ka danna wannan upload en
zakaga kamar haka

sae ka shiga wannan wajen ka dauko file daga C ko E wato kan WAYA ko MEMORY sai kayi upload
Shikenan ka gama haka zakanayi
nan Gava zan Bayyana bayanin yadda zaka dauko file daga wani website zuwa naka
Idan kanada tambaya zaka iya ajewa
Kuma muna rokonka da idan kanajin dadin kasancewarka a wannan shafi, to ka gayyato Mana Abokanka don suma su karu
» Wapka Coding » View post

UbalencyBlog (Admin)