Welcome
Like Our Facebook Page For Hot Updates Click Here

Sunana Ibraheem Bala Amma anfi Sani na da Dj Ubalency Ina zaune a Unguwar Nataala Dake a Karamar Hukumar Tudun Wada L.G.A A Karkashin Kano State Nigeria
An Haifeni a Shekarar 1997 Zuwa
1998
Daga Bisani Ina mai Godewa Allah daya bani Basira da Hakaza Akan Cimma Kudirina Dana keyi A Cikin Rayuwa ta