» Wapka Coding » View post
edit site
Sae ka shiga picture
ka dauko icon en da kakeson dorawa user, amma wajen resize ka zabi 100 100 daga nan idan kayi upload zakaganshi kamar haka
Size: 0,32KB (65x13)
Icon tag::ic-1:. U.. M. X.
to abinda za'ayi amfani dashi shin ic-1 idan kuma hoton na biyu ne zakaga ic-2 har zuwa inda ka tsaya da dora hoton, daganan sai ka fita daga PICTURE ka koma EDIT site Zakaga Users
sae ka Sake shiga User Profile zakaga inda aka Rubutu Allow icon in front of name sae ka danna ( set icons):
zakaga ya nuna maka wani dan karamin box. to sae kasa ic na wannan hoto ma'ana idan ic naka na daya ne sae kasa iya number 1 idan na 2 shima number kawae zakasa sae kayi ADD ICON en dake a kasan box wato SAVE
Sae ka koma wajen member naka Kayi edit profile zakaga add icon idan ka shiga zakaga ICON en
idan kanada tambaya sae kayi
» Wapka Coding » View post

UbalencyBlog (Admin)