» Wapka Coding » View post
sai Global setting
sai ka shiga forum
kayi kasa chan zakaga(About Wcode) ka tabbatar kayi mark nashi sai kaje kasa kayi set
Sai ka sake yin kasa ka shiga about code. Bayan ka shiga daga kasa kaman. zakaga [code] sai kayi mark nashi sannan kayi set. Sai ka koma forum naka. zakaga yanu na ma code a cikin box in idan ka shiga forum en.
Insha Allah
Idan kanada tambaya sai kayi
» Wapka Coding » View post

UbalencyBlog (Admin)