» Wapka Coding » View post
Ga xahForum update
Amma wannan code en dai dae yake domin nayi using dashi. Ka sake dubawa ina tunanin kuskuren ka ne.
Abin duba wa anan dole sai id na software zaka sawa java app ko symbian app. Haka na game, java game. Symbian game. Idan ka dauko na software kasa a na game to bazai fito ba. Ka sake dubawa

UbalencyBlog (Admin)