Polaroid
Welcome
Like Our Facebook Page For Hot Updates Click Here

http://fs4.softfamous.com/downloads/tname-17127a4d2068/software/install_virtualdj_pc_v8.1.2857.msi
read Yadda zakayi Setting Whatsapp mb a wayar Symbian
*
UbalencyBlog (Admin)
07 Jan 2017
Da farko kayi Download Na Uc hundler UC803HUI202.jar (470.13KB) zakaje setting na wayarka sannan sai ka shiga Connection
kamar haka

img
bayan ka bude connection zakaga Destinations
kamar haka img bayan ka shiga destinations zakaga kamar haka img sai ka zabi Network destination da kakeso. Misali Multimedia.... Dake a jikin photon idan ka shiga sai ka danna Option na bangaren hagu naka zakaga haka img sai ka dannan New Access point ka qirqiri sunan destination naka misali MTN

bayan ka kirkiri distnation sai ka shiga ka sake dannan Option zakaga img Advanced Settings sai ka shiga ka duba wajen da aka sa

Proxy Server Address
kasa 10.199.212.2
a
Proxy port Number kuma
kasa 8080 kawae kamar haka img
sai ka koma uc hundler naka idan ta bude sai kayi kasa zakaga wajen Network setting idan ka budeshi a kasa akwae. proxy type
ka zabi Real host
proxy server kuma kasa whatsapp.com
img Sai kayi Save insha Allah Zai bude
07:19:44
(edited 22:11 UbalencyBlog )
0 likes
Bincike A
read Yadda zakayi Setting Whatsapp mb a wayar Symbian
Member Guests: 1