» Waya
Da farko Idan wayarka ta baka matsala kamar haka

Wato Idan ta nuna ma Invalid Imel to Ga yadda zakayi
zaka Dauko App mai suna MTK enginearing mode
Gashi Anan
MTK By Ubalency
Bayan ka dauko wannan App en Sae ka budeshi kamar haka

Sannan ka Shiga MTK settings
Bayan ka shiga MTK settings sae kaja screen na wayarka bangaren hagu (Slide Left)
Zakaga CDS infomation kamar haka

Bayan ka shiga CDS information sae ka shiga Radio Information
kamar haka

Idan ka shiga Radio Iformation
zai baka kamar haka

Sim 1
Ko
Sim 2
sae ka shiga sim en da zaka gyara misali sim 1 ne zakai wa aikin sae ka danna sim 1 en
Zai baka kamar haka

Sai ka danna E zai baka
ET EGMR=1,7,"" To wannan shine Na sim 1 zaka sa numbobin da kakeso su kasance imel naka a tsakanin wannan alama "" kamar haka

sae ka duba kasa kayi send st command
Daga nan idan Imel en daka tura Yayi sae kaje kayi Robot na wayarka

Daga nan sae ka duba ka gani kamar haka

Shima sim 2 haka zakamar insha Allah
Wayarka Zai kasance kamar haka

Idan akwae tambaya Sankamamin ita A kasa
» Waya

UbalencyBlog (Admin)