Zakaga Basic Settings
A kasa kadan akwae Other
zakaga option guda 2
Sae kayi mark nasu , daga nan sae ka danna wajen Change settings
Sae ka koma baya ka shiga Admin Mode zakaga Edit site Ya fito kamar Haka
Mataki na farko kenan da zaka bi don Gina wapka
ga bayananin New Page
Ga Bayanan shi
Amfanin New Page Shine Bude wani Bangare a Cikin Shafinka Misali, Zaka bude Barka da sake Dawowa To Sai kaje Wapka naka idan kayi Login Bayan ka shiga Admin mode a Farkon Shapin naka Anan Zakayi Click na New Page dake Saman Shafin ka, Bayan ka Shiga New Page Ga Yadda zakayi
Idan ka shiga new page A box na farko akwai
SITE NAME
wurin saka sunan Page en da zaka bude
ALIGN
wurin da zaka zabi bangaren da page en zai fito Hagu LEFT Tsakiya CENTER Dama RIGHT
FONT STYLE
wurin da zai baka damar kar girman rubutu ko kuma karami
DISPLAY AFTER SUBMIT
na wurin kawai ka Qyaleshi a Inda yake wato Edited site
PLACE ITEM IN FONT OF:
Wurin da zai baka damar ajiye Page A Qasa ko A Farkon Sama, ko kuma a Taskiyar Wani Abun
OTHER ITEM SETTINGS
Wap2 style class
shima ka Qyaleshi A Yadda Yake wato None
Join this item whith previews akwai Alamar mark a gabanshi, Ba'a Saka komai a ciki
ITEM WILL BE VISIBLE FOR:
wurin da zai baka damar Boye Page wato akwai Visible
for Loggers
for all user
For Non logger
In admin mode
To kwae Saika zabi In admin mode, Daman shi page In admin mode Yake kasan cewa
sai kayi kasa Kayi Submit
Shikenan bayanin page
Idan kanada tambaya Zaka Iya ajewa

UbalencyBlog (Admin)