zakaga Forum
saika shiga zakaga an baka box
a box en anyi rubutu kamar haka Members forum To anan zaka rubuta Sunan Forum naka, Misali Sunan Forum da kakeson budewa Shine Shashen addini To Sai ka goge members forum ennan dake a cikin box en nan kasa sunan forum en da kakeso
FORUM TYPE
idan ka bude Zakaga Oftion kamar: Simple forum da kuma Structured of themes
Simple forum Ana amfani dashi wajen sanarwa kamar na wannan shafin nawa, da kuma Dakin shira, duk Simple forum ne
Structured on themes Ana amfani dashi waje Rubuta Darussa wato Forum Category
sai align:) Wato Gepen da kanaso Ya fito hagu dama tsakiya [Center.Left,Right] Idan ka bude Zaka gansu saika zaba
Font style Kawae Barshi a none
Place forum in font of...
idan ka shiga zakaga Top ko End Wato Sama ko kasa Zaka Aje forum en Saika za6a
Other items settings(:
kawae ka barshi a none
join this items whith previous akwai alamar mark a gaba ka kyale kada kayi mark a wurin
Sai Item will be visible for- a cikin box dake a kasanshi akwai
All user
Non/logger user
logger user
In admin Mode
Sai ka zabi wanda zaka zaba amma a Logger user Yafi ka zaba, Wato Sai wanda Yayi rijista sannan zai samu damar karantawa idan kuma ka zabi All User dukkan wanda yazo zai iya karantawa ba tare da yayi reg ba
Sai Item protection (login access)
A ciki akwai ( Free acces, access for logged user, free reading/protected subcribing)
To Sai ka zabi Access for logged user, wato Oftion 2
Sai Hot Key shima ka barshi a NONE
Sai kayi SUBMIT
Idan kanada tambaya zaka Iya ajewa a kasa domin Samun cikakkiyar amsa

UbalencyBlog (Admin)