Pair of Vintage Old School Fru
Welcome
Like Our Facebook Page For Hot Updates Click Here

http://fs4.softfamous.com/downloads/tname-17127a4d2068/software/install_virtualdj_pc_v8.1.2857.msi
read [Wapka] Yadda zaka dorawa user % Admin Avatar
*
UbalencyBlog (Admin)
27 Dec 2016
A slm alaikum Yan uwa Ga bayanin Yadda zaka dorowa members na shafinka hoto a saukake

Kaje

Edit site
Users
Users profile
Idan ka bude ka duba sosai akwae wajen

Allow redefined avatars sae ka shiga (set picture) zakaga add new avatar. Sae ka shiga za'a kai ka wajen upload sae ka dauko file en. Bayan ya hau sai ka danna show picture, zakaganshi ya fito. Sai ka danna harafin (A) zakaga an kawoka wani wuri, a gapen hoton akwae set default Sae kayi set default en shikenan
kanada tambaya?
05:40:34
0 likes
Bincike A
read [Wapka] Yadda zaka dorawa user % Admin Avatar
Member Guests: 1