» Garabasa
Domin komawa danna *123*2*6#
Bayan ka koma Sae ka saka credit naka nan take zakaga sun baka naira250 Kuma 100 tana nan

Ga kuma bayanin yadda zaka mayarda 100 Zuwa 300
Danna *142*1*1# Nan take Zakaga sun baka Tare da mb 10

Domin dubawa danna *567*14#
Data tana Bude kowanne browser kuma kira All networks

Allah ya bada saa
» Garabasa

UbalencyBlog (Admin)