XtGem Forum catalog
Welcome
Like Our Facebook Page For Hot Updates Click Here
Download And Install Our Bookmark Software In Your Mobile
JAR | APP | Sis | Sisx
Share Us On Share Button
» Waya
read Yadda Zaka saita Uc ko Opera Hundler a wayar Android Da Mb na whatsapp
*
UbalencyBlog (Admin)
21 Dec 2016
Barkan mu da wannan Dare da fatan kuna lafiya.

Yau nazo da bayanin yadda zaku saita handler naku domin yin browsing a saukake

Da farko ka tabbatar kanada. uc ko opera Amma Hundler

Idan bakada uc handler sa sorry kayi download

Anan

Itama dae operar gata

Anan

Bayan kayi download en

Yanxu zamu dau bangaren saita Access point na wayarka.


Zaka shiga [select][option]Setting[/select]

Sai ka shiga More kamar haka

img

Bayan ka shiga More zai baka kamar haka

img

Sai ka shiga Mobile network kamar yadda ka gani a sama

Sai ka zabi. Access point name

img

Daga nan sai ka zabi sim 1 ko sim 2. wanda zaka saita dashi

img

bayan ka zaba sim en sai ka zabi access naka mai suna
MTN NG

kamar.

img

Bayan ka shiga Edit access poin naka kamar haka

img

sai ka duba wajen

Proxy
da kuma
Port

Proxy kasa 10.199.212.2
Port kasa 8080
sai kayi save

Ka fito kayi install na Uc ko Opera Handler taka

Yanxu Uc zanyi bayani akai.


idan ka bude uc naka. kayi kasa kadan
Zakaga
Proxy Typer ka zabi Real Host
Proxy Server kasa Whatsapp.com

kamar wannan hoton

img

ka kara kasa kadan zakaga

Real proxu port akwae 80 a ciki sai ka kara 80 su zama 8080 kamar yadda wannan hoton ya nuna

img

Sai kayi [select][option]Save[/select]
Insha Allah zai bude

[you] kanada tambaya ❓
23:55:29
0 likes
Bincike A
» Waya
read Yadda Zaka saita Uc ko Opera Hundler a wayar Android Da Mb na whatsapp
Member Guests: 1