Welcome
Like Our Facebook Page For Hot Updates Click Here
Download And Install Our Bookmark Software In Your Mobile
JAR | APP | Sis | Sisx
Share Us On Share Button
read [Wapka] Yadda Zakayi amfani Da Edit Site
*
UbalencyBlog (Admin)
02 Jan 2017
A Slm Alaikum Yan Uwa Barkanmu da War Haka

Yau da Yardar Allah Zamuci Gava da Bayani akan Yadda Zaka Kirkiri Wapka Cikin Sauqi a Wancan bayanin daya Gabata Mun Tsaya a WML/XHTML sannan Mun samu nasarar Gama dashi Yanxu Xamu dauki Wani bangare da ake Kira EDIT ITEMS

EDIT ITEMS

wani bangare ne a wapka Wanda Aka Baiwa Mai Gina wapka damar Gyara Abubuwa da Suka Baci ko kuma Basumar Yadda Yakeso ba

misali kasa Code kamar
<div lass="c"><a aref=":url-site-1:"> <h1>Lala Tacce</h1></a></div>
Copy code
Sai ya nuna maka Error To Idan kana buqatar gyara sai ka SHIGA edit Sannan ka duba shi sosai, Misalin wannan Code dana bada abu daya ne Ya lalatashi wato C amma idan baka kula ba bazaka iya ganewa ba idan ka duba a cikin wannan Code a farko zakaga <div lass=kaza kaza</div> to a farko gurin dayasa wannan code ya baci shine <div class a wurin ba Lass ba, to duk Inda kaga code ya baci Sai ka duba abinda ya batashi sannan Ka gyarashi ya dawo dai dai, Kuma Anan Ma Zaka Iya Chanja Bangaren da kakeson Code ya fito Misali Letf ko Center ko Right wannan shine Amfanin EDIT ITEMS

idan kanada Tambaya Akan abinda Ya shige maka duhu akan wannan batu Zaka Iya aje Tambayarka
03:00:03
0 likes
Bincike A
read [Wapka] Yadda Zakayi amfani Da Edit Site
Member Guests: 1