Welcome
Like Our Facebook Page For Hot Updates Click Here
Download And Install Our Bookmark Software In Your Mobile
JAR | APP | Sis | Sisx
Share Us On Share Button
» Waya » View post
*
UbalencyBlog (Admin)
22 Dec 2016
A slm Alaikuw Yan uwa Barkanmu da war haka Tare da fatan Kuna A Lafiya

Zanyi Bayani akan yadda zaka Yiwa Wayar Chaina hard reset

hard reset Yafi Restory karfi domin shi restor ba kowanne damuwa Yake kashewa a waya ba
Kuma bugu da kari Restor dole ne sae kanada Code Na wayar, To kaga kuwa Idan an Chanja babu damar yin hakan,

GA YADDA ZAKAYI
idan ka kuna wayarka kawae danna *#002# take zakaga tana prosessing , bayan ta gama zata Dauke, karka damu wa hakan, Tana kawowa komae Ya kammalu

Karin bayani: Ku sani A waya kirar tecno T343 amma nasan da yawa za'a samu wanda zasu kar6a

Kuma Idam kayi hakan pin code na wayarka zai dawo dae dae koda an chanja a baya


Idan kanada tambaya zaka iya ajewa:
00:01:01
0 likes
» Waya » View post
Member Guests: 1